Exodus 35:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tebur da sandunansa, da dukan kayansa da kuma burodin kasancewa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تٜىٰبُرِنْ دَ سَنْدُنَنْسَ دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسَ دَ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ أَغَبَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tebur da sandunansa, da kayayyakinsa duka, da gurasar ajiyewa,