Exodus 35:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bagaden turare da sandunansa, man shafewa da turare mai ƙanshi; da labulen ƙofar shiga tabanakul;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بَغَدٜىٰ نَڧُواْنَ تُرَارٜىٰ دَ سَنْدُنَنْسَ دَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ دَ تُرَارٜىٰنْ ڧَنْشِ دَ لَبُلٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da bagaden turaren ƙonawa da sandunansa, da man keɓewa mai ƙanshi, da turaren ƙonawa, da labulen ƙofar alfarwa ta sujada,