Exodus 35:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bagaden hadaya ta ƙonawa da rigarsa ta tagulla da sandunansa da duk kayayyakinsa, daron tagulla da wurin ajiye shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بَغَدٜىٰ نَهَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ رَاغَرْسَ تَتَغُلَّ دَ سَنْدُنَنْسَ دَ كَايَنْ عَيْكِنْسَ دَ ڧَتُوانْ ݣُونُواْ نَتَغُلَّ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da bagaden ƙona hadaya da ragarsa ta tagulla da sandunansa, da kayayyakinsa duka, da daro da gammonsa,