Exodus 35:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saƙaƙƙun riguna na sawa don hidima cikin wuri mai tsarki da tsarkakakkun riguna na Haruna firist, da riguna don ’ya’yansa maza lokacin da suke aiki a matsayin firistoci.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ رِيغُنَ مَاسُ أَدُوانْ سَاڧَ نَهَنُّ دُواْمِنْ حِدِمَ ثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے دَ رِيغُنَ مَاسُ ڟَرْكِے نَ هَٰرُونَ ڢِرِسْتِ دَ رِيغُنَ نَیَیَنْسَ مَظَا دُواْمِنْ حِدِمَرْسُ تَڢِرِسْتُواْثِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da saƙaƙƙun tufafi na yin aiki a Wuri Mai Tsarki, da tsarkakakkun tufafin Haruna firist, da tufafin 'ya'yansa maza na aikin firist.”