Exodus 35:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin suka kawo duwatsun Onis. Da duwatsu masu daraja don a jera a kan efod da ƙyallen maƙalawa a ƙirji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّ سُكَ كَٰوُاْ دُووَڟُنْ عُواْنِسْ دَ سَوْرَنْ إِرِنْ دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَ دُواْمِنْ أَ مَنّٜىٰسُ عَكَنْ عٜىٰڢُوادْ دَ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su shugabanni suka kawo duwatsu masu daraja da za a jera a kan falmaran da ƙyallen maƙalawa a ƙirji.