Exodus 35:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kawo kayan yaji da man zaitun don fitila da don man shafewa da kuma don turare mai ƙanshi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ كَايَنْ يَجِ دَ مَنْ ظَيْتُنْ دُواْمِنْ ڢِتِلَ دَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ دَ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kawo kayan yaji, da man fitila, da man keɓewa, da turaren ƙonawa.