Exodus 35:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mazan Israโilawa da matan da suke da niyya suka kawo wa Ubangiji kyautai na yardar rai, domin dukan aikin da Ubangiji ya umarce su ta bakin Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ู
ูุธูุง ุฏู ู
ูุงุชูุงุ ููุทูููุฏู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณููู ู
ููุงฺููุณู ุณููู ูููฐููุงู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุชูููู
ููู ููุฌูููฐูู ูููู ุนููููููู ุฏู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐู ููููุ ุณููู ูููฐููุงูุณู ุจูููููฐ ุจูููููฐ ููููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dukan mata da maza na Isra'ilawa waษanda zuciyarsu ta iza su, suka kawo kowane irin abu domin yin aikin da Ubangiji ya umarci Musa. Suka kawo sadaka ta yardar rai ga Ubangiji.