Exodus 35:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma cika shi da Ruhun Allah, da fasaha, azanci da kuma sani cikin dukan sana’ar hannu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ ثِكَشِ دَ رُوحُنْسَ دَ حِكِمَ دَ عِيَوَرْ عَيْكِ دَ سَنِنْ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ عَيْكِنْ حَنُّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya cika shi da ruhu na hikima, da basira, da sani, da fasaha na iya yin kowane irin aiki.