Exodus 35:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don yă ƙirƙiro zāne-zāne na gwaninta waɗanda za yi da zinariya, da azurfa da kuma tagulla.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ يَڧِرْڧِرُواْ ذَانِ ذَانِنْ أَبُبُوَ، يَڧٜىٰرَ أَبُبُوَ دَغَ ظِينَارِيَ دَ أَظُرْڢَا دَ تَغُلَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ƙirƙiro zāne-zāne na gwaninta, waɗanda za a yi da zinariya, da azurfa, da tagulla.