Exodus 35:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikin abin da kuke da shi, ku ɗauki kyauta domin Ubangiji, duk wanda yana niyya, sai yă kawo wa Ubangiji kyauta ta, “zinariya, azurfa da tagulla;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَرْٻِ بَيٜىٰ بَيٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ دَغَ حَنُّنْ دُكْ وَنْدَ يَيِ نِيَّ أَ ذُوثِيَارْسَ، بَرِ يَكَٰوُاْ بَيْكُواْ نَظِينَارِيَ دَ أَظُرْڢَا دَ تَغُلَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ku karɓi sadaka daga cikinku saboda Ubangiji. Duk wanda ya yi niyya, bari ya kawo wa Ubangiji sadaka ta zinariya, da azurfa, da tagulla,