Exodus 35:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
fatun rago da aka rina ja, da fatun shanun teku; da itacen ƙirya
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڢَتُنْ رَغُنَ وَطَنْدَ عَكَ ڠَرَ دَ ڢَتُ مَاسُ ݣَوْ دَ إِتَاثٜىٰنْ عَكَشِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da fatun raguna da aka rina suka zama ja, da fatun awaki, da itacen ƙirya,