Exodus 35:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da man zaitun don fitila; da kayan yaji don man shafewa, da kuma turare mai ƙanshi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مَنْ ظَيْتُنْ دُواْمِنْ ڢِتِلُ دَ كَايَنْ يَجِ دُواْمِنْ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ دَ كُمَ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da man fitila, da kayan yaji domin man keɓewa da turaren ƙonawa,