Exodus 35:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duwatsun onis, da sauran duwatsu masu daraja waɗanda za a mammanne a efod da ƙyallen maƙalawa a ƙirji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دُووَڟُنْ عُواْنِسْ دَ سَوْرَنْ إِرِنْ دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَ دُواْمِنْ أَ مَنّٜىٰسُ عَكَنْ عٜىٰڢُوادْ دَ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da duwatsu masu tamani, da duwatsun da za a mammanne a falmaran da ƙyallen maƙalawa a ƙirji.”