Exodus 36:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kakkafa rammuka hamsin a daidai bakin labulen, haka kuma suka yi a kan labule na biyun. Haka aka ษaษษaura rammukan nan da junansu yฤ zama kamar abu guda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ุทููููู ูููููุงูููููููฐ ููุจูููููฐ ุงููุจููู ุฑูุงุชููู ุบูุฏูุง ุญูู
ูุณูููุ ุงูููู ุงูููู ููุทูุณู ุฏููุงูู
ููู ุงฺูู ููุฏูุงุณูุ ุงููุจูุจููููู ุฑูุงุชููู ููุทููููู ุบูููฐฺขูููฐูู ุฐูุงุณููู ุฏูููุฏููู ุฏู ููุบูููฐฺขูููฐูู ููููุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa hantuna hamsin a karbun labule na fari, haka kuma ya sa na biyun. Dukan hantunan suna daura da juna.