Exodus 36:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan suka yi maɗaurai hamsin na zinariya, suka yi amfani da su don daurin kashi biyu na labulen saboda tabanakul yă zama ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ مَطَوْرِ حَمْسِنْ نَظِينَارِيَ، عَكَ حَطَ لَبُلٜىٰنْ دَ جُونَنْسُ تَوُرِنْ مَطَوْرِنْ دُواْمِنْ تٜىٰنْتِنْ يَذَمَ أَبُ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma yi maɗauri hamsin na zinariya, ya harhaɗa labule da juna da maɗauran domin alfarwa ta zama ɗaya.