Exodus 36:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi labule da gashi akuya goma sha ɗaya don tenti a bisa tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ لَبُلٜىٰ غُدَا غُواْمَشَا طَيَ نَغَاشِنْ أَوَكِ وَطَنْدَ ذَاسُ ذَمَ مُرْڢِنْ تٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma yi labule goma sha ɗaya da gashin awaki domin ya rufe alfarwa.