Exodus 36:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan labule goma sha ɗayan girmansu ɗaya ne, tsawonsa kamu talatin, fāɗinsa kuma kamu huɗu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَوُانْ كُواْوَنٜىٰ لَبُلٜىٰنْ يَكَيْ ڧَڢَا أَرْبَعِنْ دَ بِيَرْ، ڢَاطِنْسَ كُمَ يَكَيْ ڧَڢَا شِدَ؞ دُكَنْ لَبُلٜىٰنْ غُواْمَشَا طَيَنَّنْ سُنْ كَسَنْثٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawon kowane labule kamu talatin, fāɗinsa kuma kamu huɗu ne. Labule goma sha ɗayan nan girmansu ɗaya ne.