Exodus 36:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka harhaɗa labule biyar wuri ɗaya, suka kuma harhaɗa shida wuri ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ حَطَ لَبُلٜىٰ بِيَرْ عَكَ طِنْكَسُ تَرٜىٰ سُكَ ذَمَ لَبُلٜىٰ طَيَ؞ حَكَكُمَ عَكَيِ دَ سَوْرَنْ لَبُلٜىٰ شِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya harhaɗa labule biyar wuri ɗaya, shida kuma ya harhaɗa su wuri ɗaya.