Exodus 36:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan suka yi rammuka hamsin a gefen labule na kashe na farko, haka kuma a gefen labule na ƙarshen na kashi biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ طِنْكَ وَبَاكِ بَاكِنْ كُواْوَنٜىٰ لَبُلٜىٰ أَبِنْ رَاتَيَ غُدَا حَمْسِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi hantuna hamsin, ya sa a karbu na bisa na labule na farin, haka kuma ya sa hantuna hamsin a karbun sama na labule na biyu.