Exodus 36:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi wa tentin murfi da fatun rago da aka rina ja, a bisa wannan kuwa akwai murfin fatun shanun teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ أَبِنْ رُڢٜىٰ تٜىٰنْتِنَّنْ دَ ڢَتُنْ رَغُنَنْ دَ عَكَيِسُ دَ جَرْ كَلَ؞ عَكَ كُمَيِ وَنِ أَبِنْ رُڢٜىٰوَ نَوَجٜىٰ دَ ڢَتُ مَاسُ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi wa alfarwa murfi da fatun raguna da aka rina ja, ya kuma yi wani abin rufewa da fatuna da aka jeme.