Exodus 36:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Musa ya kira Bezalel da Oholiyab da kowane mutumin da Ubangiji ya ba shi iyawa da kuma wanda ya yi niyya yฤ yi aiki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ููููุฑูุง ุจูููฐุธูููููฐูู ุฏู ุนููุงููููุงูููููุจู ุฏู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ููู ุฏู ููููููููฐูู ููุซูููุดู ุฏู ุนูููููุฑู ุนููููููู ุญูููู ุฏู ุฏููู ููููุฏู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ููู
ููุงฺูู ุดู ููุฐููุงู ูููู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya kirayi Bezalel, da Oholiyab, da kowane mutum mai hikima wanda Ubangiji ya ba shi hikima a zuciya, da duk wanda zuciyarsa ta iza shi ya zo, ya yi aikin.