Exodus 36:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tare da katakai a fiƙe ɗaura da juna. Haka suka yi da dukan katakan tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ كُواْوَنٜىٰ ڢِرَمْ عَكَيِ مَسَ يَڟُ بِيُ دُواْمِنْ حَطَاوَا؞ حَكَ كُوَ عَكَيِ وَكُواْوَنٜىٰ ڢِرَمْ نَتٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane katako an fiƙe bakinsa biyu don a harhaɗa su tare, haka ya yi da dukan katakan alfarwa.