Exodus 36:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi katakai ashirin don gefen kudu na tabanakul
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ عَكَ شِرْيَ ڢِرَمْ نَتٜىٰنْتِنْ، عَكَيِ ڢِرَمْ غُدَا عَشِرِنْ دُواْمِنْ غٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda ya yi da katakan alfarwa ke nan, ya kafa katakai ashirin a fuskar kudu.