Exodus 36:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ɗaya gefen, gefen arewa na tabanakul, suka yi katakai ashirin
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ ڢِرَمْ عَشِرِنْ دُواْمِنْ غٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نَتٜىٰنْتِنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A fuska ta biyu ta wajen arewa ta alfarwa, ya kafa katakai ashirin.