Exodus 36:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi katako shida don iyaka ta ƙarshe, wato, gefen yamma na tabanakul,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ ڢِرَمْ غُدَا شِدَ دُواْمِنْ بَايَنْ تٜىٰنْتِنْ أَغٜىٰڢٜىٰنْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi katakai shida a bayan alfarwa a fuskar yamma.