Exodus 36:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A waɗannan kusurwoyi biyu, an ninka katakan sau biyu daga ƙasa har sama, aka kuma sa su cikin zobe guda; dukansu biyu an yi su daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ ڢِرَمْ نَݣُونَ عَكَ حَطَ كَوُنَنْسُ عَتَسَمَ أَوُرِنْ ذُواْبٜىٰ نَڢَرْكُواْ؞ عَمَّا عَتَڧَسَا عَكَ بَرْسُ أَرَبٜىٰ؞ حَكَ ڢِرَمْ بِيُنْ دَ عَكَيِ ݣُونَرْ نَنْ بِيُ سُكَ كَسَنْثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka haɗa katakai daga ƙasa har zuwa sama inda aka haɗa su a ƙawanya ta fari, haka ya yi da su a kusurwoyin nan biyu.