Exodus 36:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka aka sami katakai takwas da rammukan azurfa goma sha shida, biyu-biyu a ƙarƙashin kowane katako.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ ڢِرَمْ غُدَا تَݣُوسْ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ نَأَظُرْڢَا غُدَا غُواْمَشَا شِدَ، كُواْوَنٜىٰ ڢِرَمْ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسَ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai katako takwas da kwasfansu na azurfa guda goma sha shida. Kowane katako yana da kwasfa biyu.