Exodus 36:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
biyar domin waɗanda suke ɗayan gefen da kuma biyar domin katakan da suke gefen yamma na iyaka ta ƙarshen tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَنْدُنَ بِيَرْ كُمَ دُواْمِنْ ڢِرَمْ دَ عَكَ شِرْيَ نَطَيَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ؞ عَكَيِ سَنْدُنَ بِيَرْ دُواْمِنْ ڢِرَمْ دَ عَكَ شِرْيَ نَبَايَنْ تٜىٰنْتِنْ تَغٜىٰڢٜىٰنْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sanduna biyar kuma domin katakan ɗaya gefen na alfarwa, biyar kuma domin katakan da yake baya na alfarwa wajen yamma.