Exodus 36:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sa sandan da yake a tsakiya yă wuce daga wannan gefe zuwa wancan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَنْدَنْ دَيَكٜىٰ ڟَكِيَرْ سُو ڢِرَمْ طِنْ يَبِے دَغَ وَنَّنْ غٜىٰڢٜىٰ ذُوَا ڧَرْشٜىٰنْ وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ تٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa sandan da yake a tsakiya ya wuce daga wannan gefe zuwa wancan gefe.