Exodus 36:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka dalaye katakan da zinariya, suka yi zoban zinariya don su riƙe sandunan. Suka kuma dalaye sandunan da zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رُڢٜىٰسُ ڢِرَمْ دَ ظِينَارِيَ، عَكَ كُمَ شِرْيَ مُسُ ذُواْبَّ نَظِينَارِيَ عِنْدَ سَنْدُنَنْ ذَاسُبِے؞ عَكَ كُمَ رُڢٜىٰ سَنْدُنَنْ دَ ظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya dalaye katakai da zinariya. Ya yi musu ƙawane na zinariya inda za a sarƙafa sandunan. Ya kuma dalaye sandunan da zinariya.