Exodus 36:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka kuma yi dogayen sanduna biyar da ƙugiya dominsu. Suka dalaye saman dogayen sandunan da abin daurinsu da zinariya, suka kuma yi rammukansu guda biyar da tagulla.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ كُمَيِ غِنْشِڧَنْسَ بِيَرْ دَ ڧُوغِيُواْيِنْسُ؞ عَكَ رُڢٜىٰ كَوُنَنْسُ دَ سَنْدُنَنْسُ دَ ظِينَارِيَ، عَمَّا عَكَيِ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ دَ تَغُلَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya haɗa labulen da dirkokinsa biyar, da maratayansu. Ya dalaye kawunansu da maɗauransu da zinariya, amma ya dalaye kwasfansu guda biyar da tagulla.