Exodus 36:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka ce wa Musa, “Mutane suna kawo fiye da abin da ake bukata domin aikin da Ubangiji ya umarta a yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ مَسَ «جَمَعَ سُنَ تَكَٰوُاْ بَيٜىٰ بَيٜىٰ ڢِيٜىٰدَ أَبِنْدَ عَكٜىٰ بُڧَاتَ دُواْمِنْ يِنْ عَيْكِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْتَ عَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, “Jama'a suna ta kawo sadaka fiye da abin da ake bukata domin aikin da Ubangiji ya umarta a yi.”