Exodus 36:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ba da umarni, suka aika ko’ina a cikin sansani cewa, “Kada namiji ko ta mace yă sāke kawo kyauta don wuri mai tsarki.” Ta haka mutane suka daina kawowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ وَنَّنْ نٜىٰ مُوسَٰى يَسَا سُكَيِ شٜىٰلَ عَكُواْعِنَ ثِكِنْ ذَنْ‌غُوانْ ثٜىٰوَ «كَدَ وَتَ مَثٜىٰ كُواْ وَنِ نَمِجِ يَسَاكٜىٰ كَٰوُاْ وَنِ أَبُ نَبَيْكُوانْ يِنْ عَيْكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞» تَهَكَ عَكَ حَنَ مُتَنٜىٰ سُكَٰوُاْ بَيٜىٰ بَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya umarce su su yi shela a zango cewa, “Kada wata mace ko wani namiji ya sāke kawo sadaka don aikin alfarwa ta sujada.” Sai jama'a suka daina kawowa.