Exodus 36:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda abin da suke da shi ya fi abin da ake bukata domin aikin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَبِنْدَ سُكَ كَٰوُاْ يَيِيَوَ حَرْ مَا يَڢِ أَبِنْدَ عَكٜىٰ بُڧَاتَ دُواْمِنْ عَكَمَّلَ عَيْكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama abin da aka kawo ya isa yin aikin, har da ragi.