Exodus 36:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsawon kowane labule, kamu ashirin da takwas ne, fāɗinsa kuma kamu huɗu. Dukan labulen, girmansu ɗaya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَوُانْ كُواْوَنٜىٰ لَبُلٜىٰ يَكَيْ ڧَڢَا أَرْبَعِنْ دَ بِيُ، ڢَاطِنْسَ كُمَ يَكَيْ ڧَڢَا شِدَ؞ دُكَنْ لَبُلٜىٰنْ غِرْمَنْسُ يَكَسَنْثٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawon kowane labule kamu ashirin da takwas, fāɗinsa kuma kamu huɗu ne. Dukan labulen girmansu ɗaya ne.