Exodus 38:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da sanduna ashirin da rammukan sandunan tagulla ashirin, da kuma ƙugiyoyin azurfa da maɗauri a kan sandunan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رَاتَيَ لَبُلٜىٰنْ أَغِنْشِڧَنْ تَغُلَّ عَشِرِنْ، وَطَنْدَ عَكَ تَادَسُو عَكَنْ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ غُدَا عَشِرِنْ نَتَغُلَّ؞ ڧُوغِيُواْيِنْ غِنْشِڧَيْ دَ مَطَوْرَنْسُ، عَكَيِسُ دَ أَظُرْڢَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tagulla aka yi dirkokinsa ashirin, da kwasfan dirkoki guda ashirin, amma da azurfa aka yi maratayan dirkoki da maɗaurai.