Exodus 38:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Labule na gefe ɗaya na ƙofar, kamu goma sha biyar ne, da sanduna guda uku da rammukansu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَبُلٜىٰ نَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ نَڧُواْڢَرْ، ڟَوُانْسَ يَكَيْ ڧَڢَا عَشِرِنْ دَ بِيُ دَ رَبِے؞ عَكَ رَاتَيَشِ عَكَنْ غِنْشِڧَيْ غُدَا عُكُ وَطَنْدَ عَكَ تَادَسُو عَكَنْ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ غُدَا عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Labule na gefe ɗaya na ƙofar, kamu goma sha biyar ne, da dirkokinsu guda uku da kwasfan dirkoki guda uku.