Exodus 38:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
akwai labule mai kamu goma sha biyar a ɗayan gefen ƙofar shiga zuwa filin Tentin Sujada, da sanduna uku da rammuka uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا أَطَيَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ، عَكَ رَاتَيَ لَبُلٜىٰ مَيْ ڟَوُاْ ڧَڢَا عَشِرِنْ دَ بِيُ دَ رَبِے عَكَنْ غِنْشِڧَيْ غُدَا عُكُ، وَطَنْدَ عَكَ تَادَسُو عَكَنْ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ غُدَا عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai kuma labule mai kamu goma sha biyar a gefe biyu na ƙofar farfajiyar. Labulen yana da dirkoki guda uku da kwasfan dirkoki guda uku.