Exodus 38:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da sanduna guda huɗu da rammuka guda huɗu na tagulla. Ƙugiyoyinsu da maɗauransu na azurfa ne, aka kuma dalaye bisansu da azurfa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رَاتَيَسُ عَكَنْ غِنْشِڧَيْ حُطُ، وَطَنْدَ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ أَنْيِسُ دَ تَغُلَّ؞ ڧُوغِيُواْيِنْسُ دَ كَوُنَنْسُ دَ مَطَوْرَنْسُ، أَنْيِسُ دَ أَظُرْڢَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi dirkokin labulen guda huɗu, da kwasfan dirkoki guda huɗu da tagulla, amma da azurfa aka yi maratayan dirkokin. An dalaye kawunansu da maɗauransu da azurfa.