Exodus 38:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi ƙahoni a kusurwansa huɗu, ƙahonin da bagade a haɗe suke, suka kuma dalaye bagaden da tagulla.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دُكَنْ ݣُونَ حُطُ تَبَغَدٜىٰنْ، عَكُواْوَثٜىٰ ݣُونَ عَكَيِ ڧَهُواْ حَطٜىٰ دَشِ؞ عَكَ رُڢٜىٰ جِكِنْ بَغَدٜىٰنْ دَ تَغُلَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi masa zankaye a kusurwoyinsa huɗu. Zankayen a haɗe suke da shi. Ya dalaye bagaden da tagulla.