Exodus 38:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi dukan ƙarafan kafa tabanakul da kuma na kewayen filin Tentin Sujada da tagulla ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ ڧُسُواْشِنْ كَڢَ تٜىٰنْتِنْدَ نَكَڢَ إِيَاكَرْ ڢِيلِنْ تٜىٰنْتِنْ، أَنْيِسُ دَ تَغُلَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi turakun alfarwa ta sujada da na farfajiya duka da tagulla.