Exodus 38:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَظُرْڢَرْ دَ عَكَكَرْٻَ دَغَ حَنُّنْ جَمَعَ وَدَّ عَكَ لِسَّڢْتَا تَكَيْ كِلُواْ دُبُو عُكُ دَ طَرِے حُطُ دَ تَلَاتِنْ، بِسَغَ مَعَوْنِنْ دَ عَكٜىٰيِنْ أَمْڢَانِ دَشِ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama'a talanti ɗari ne, da shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai da saba'in da biyar (1,775) bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi.