Exodus 38:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ سَوْرَنْ كِلُواْ تَلَاتِنْ نَأَظُرْڢَا، بٜىٰظَلٜىٰلْ يَيِ سَنْدُنَ دَ ڧُوغِيُواْيِنْ غِنْشِڧَيْ دَ مَطَوْرَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi maratayan dirkoki da azurfa shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai da saba'in da biyar (1,775), sa'an nan an dalaye kawunansu, an kuma yi musu maɗaurai.