Exodus 38:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَغُلَّرْ دَ عَكَ بَايَرْ يَكَيْ كِلُواْ دُبُو بِيُ دَ طَرِے حُطُ دَ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tagullar da aka bayar kuwa, talanti saba'in da shekel dubu biyu da ɗari huɗu (2,400).