Exodus 38:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da rammukan sanduna don kewaye filin, da waษanda suke ฦofarsa, da dukan ฦarafan kafa tenti don tabanakul, da kuma don kewaye filin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุบูููุฏููู ุฐูู
ู ููุบูููุดฺูงููู ฺููขู ุงููููุงููุฑู ฺขูููููู ุชูููฐููุชูููุฏู ฺููงููุงฺูขูุฑู ุดูุบู ฺขูููููู ุชูููฐููุชููู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ฺงููุณููุงูุดู ฺููููขู ุชูููฐููุชููู ุฏู ููู
ู ฺููููขู ุงููููุงููุฑู ฺขููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tagullar kuma aka yi kwasfan farfajiya, da kwasfan ฦofar farfajiya, da dukan turakun alfarwar da na farfajiyar.