Exodus 38:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi daro da gammonsa da tagulla daga madubai na mata masu yin aiki a ƙofar Tentin Sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ ڧَتُوانْ ݣُونُواْ نَتَغُلَّ تَرٜىٰدَ غِنْدِنْ ذَمَنْسَ دَغَ تَغُلَّرْ مَدُوبَيْ وَطَنْدَ مَاتَا مَاسُيِنْ حِدِمَ عَڧُواْڢَرْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ سُكَ كَٰوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi daron wanka da tagulla, da gammonsa na tagulla, daga madubai na mata masu yin aiki a ƙofar alfarwa ta sujada.