Exodus 39:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga zare mai ruwan shuɗi, da shuɗayya da kuma jan zare suka yi tsarkaken rigunan domin hidima a wuri mai tsarki. Suka kuma yi tsarkaken riguna don Haruna, yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَ، عَكَيِ رِيغُنَ مَاسُ أَدُوانْ سَاڧَ نَهَنُّ دُواْمِنْ يِنْ حِدِمَ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞ عَكَيِ رِيغُنَ مَاسُ ڟَرْكِے دُواْمِنْ هَٰرُونَ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi wa firistoci tufafi masu kyau na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, domin yin aiki a Wuri Mai Tsarki. Suka yi wa Haruna tsarkakan tufafi kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.