Exodus 39:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ɗaura sarƙoƙi biyu na zinariya da kusurwoyi na ƙyallen maƙalawa a ƙirji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَسَا إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَ بِيُ نَظِينَارِيَ ثِكِنْ ذُواْبَّنْدَ سُكٜىٰ عَݣُونَرْ نَنْ بِيُ نَسَمَ نَأَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma zura sarƙoƙin nan biyu na zinariya a ƙawanen nan biyu na zinariya na gyaffan ƙyallen maƙalawa a ƙirji.