Exodus 39:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka maƙala waɗancan bakin sarƙoƙin zinariya a tsaikon nan biyu, sa’an nan suka rataya su a kafaɗun efod daga gaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاكِ بِيُ نَ إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَ بِيُنَّنْ، عَكَ حَطَ عَكَنْ ڢِرَمْ بِيُ نَظِينَارِيَ دُواْمِنْ أَطَوْرَسُ غَ أَبُبُوَنْ رَاتَيَ بِيُ نَغَبَنْ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka maƙala waɗancan bakin sarƙoƙin zinariya a tsaikon nan biyu, sa'an nan suka rataya su a kafaɗun falmaran daga gaba.