Exodus 39:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi zobai biyu na zinariya suka haɗa, suka sa su a gefe biyu na ƙyallen maƙalawa a ƙirji daga ciki kusa da efod.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڧَارَ يِنْ وَطَنْسُ ذُواْبٜىٰ بِيُ نَظِينَارِيَ، وَطَنْدَ عَكَسَا عَكْوَانَ بِيُ تَڧَسَا عَبَايَنْ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma yi ƙawane biyu na zinariya, suka sa su a gefe biyu na ƙyallen maƙalawa a ƙirji daga ciki kusa da falmaran.